
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya bada umarnin asaki yaran da aka kama sakamakon zanga-zangar yunwa.
Boya bayan chachaka daga kowane bangare a Nigeria a karshe shugaban yabada umarnin sakin yaran da akama
The TIMES HAUSA ta rawaito cewa ankama yaran ba bisa kaidah bah aka sannan aka dauresu batareda basu abinci bah kamar yadda wani bidiyo da ke nuna yanda yaran su ka yanki jiki su ka fadi a tsaka da shari’ar a cikin wata kotu ya bayyana
Wannan yajawo cecekuce da dama a Nigeria .
Yaran dai dasuka shafe kwanaki chasain da uku a gidan kaso Wanda aka kama daga jihar Kano da kaduna.