Chelsea na bibiyar Donnarumma, Newcastle na zawarcin Hugo Ekiti Chelsea na son ɗauko golan Italiya mai buga wa Paris St-Germain Gianluigi Donnarumma mai shekara 27. (L’Equipe – in French) Newcastle ta ƙara ƙaimi a zawarcin ɗanwasan Eintracht Frankfurt Hugo Ekitike mai shekara 23 inda take fatan za ta sha gaban Liverpool wajen sayen shi. West Ham ta zaƙu ta ɗauko tsohon ɗanwasan Aston Villa Douglas Luiz daga Juventus yayin da ɗanwasan na ƙasar Brazil mai shekara 27 ke fuskantar ƙalubale wajen yin tasiri a Serie A. (Gazzetta dello Sport – in Italian) Barcelona na ci gaba da ƙoƙari game da…
Author: Editor
An gudanar da zaɓen ƙananan hukumomin jihar Legas a yau Asabar By Yusuf Akinpelu Lagos Masu zaɓe sama da miliyan bakwai ne ke kaɗa ƙuri’a a zaɓen waɗanda za su shugabanci ƙananan hukumomi 20 da ƙananan yankunan mulki 37, haɗi da kansuloli a faɗin jihar Lagos, a ranar Asabar ɗin nan. An tsara kaɗa ƙuri’a a cibiyoyin zaɓe 13,325 a mazaɓu 376 a jihar da ke zaman babbar cibiyar kasuwancin Najeriya. Tun da farko, hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar (Lasiec), ta bayar da tabbacin cewa ta yi shirin da duk ya kamata domin zaɓen, kuma…
AHBN Co-ordinator Visits Bauchi State Assembly, Urged Stronger Oversight on Immunization. The African Health Budget Network Co ordinator Dr. Aminu Garba Magashi had visited Bauchi State House of Assembly for High Level Advocacy to the Speaker Rt Hon Abubakar Y Suleiman and the Chairmen of the House Committee on Health. During the advocacy meeting Dr Magashi appreciated the State Government and the entire House of Assembly for the passage and the allocation of the projected Immunization budget of 872 million for 2025 and the release of the money allocated. He however, requested the Assembly to oversight the utilization of the…
Rundunar ƴansandan jihar Kano ta ce tana sane da taƙaddamar da keyi a jihar Kano da Kuma irin salon wa’azin Sheikh Lawal Triumph wanda Hakan ya janyo sa-in-sa a tsakanin al’ummar jihar ta Kano. A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar ya fitar, ƴansandan sun ce duk da Suna sane da Dokar ƴancin faɗin albarkacin bakin, to amma “muna da hurumin ganin mun tabbatar da anyi komai bisa doka da oda” Hakan ne ya sa kwamishinan ƴan sanda na jihar ta Kano ya gayyaci malamin tare da shiga tattaunawa da masu ruwa da tsaki a jihar…
Najeriya ta ƙi amincewa da tayin Trump na ƙarɓar baƙi da suka kora – Ministan Harkokin waje. Ministan Harkokin wajen Najeriya Amba. Yusuf Maitama Tuggar ya ce ƙasar ta ƙi amincewa da tayin shugaban Amurka na ƙarɓar ƴan ƙasar Venezuela da aka kora daga Amurka, shi ya sa gwamnatin ƙasar ta tsaurara matakan bai wa ƴan Najeriya bisa da rage kwanakin shiga Amurka. Ministan harkokin wajen Najeriya Yusuf Tuggar ya bayyana haka a wata hira da gidan talabijin na Channels a ranar Alhamis, inda ya ce Amurka na ƙara matsa lamba kan ƙasashen Afirka da lallai su amince da…
Kasar Rasha Tayi Liguden Wuta kan Makobciyarta Ukraine A Safiyar Yau. Jiragen saman Rasha da makamai masu linzami sun yi luguden wuta kan babban birnin Ukraine da sanyin safiyar ranar Alhamis din nan da muke ciki. jami’ai suka bayar da rahoton mutuwar mutane biyu, 16 da suka jikkata, da kuma gobara a gidaje da wasu gine-ginen da ba na zama ba, A hanu Guda kuma kasar Amurka na ci gaba da jigilar makamai zuwa kasar ta Ukraine da nufin tsagaita wuta. Hare-haren da Rasha ke kaiwa ya ta’azzara Wanda haifar da dagulalewar tsaron sararin samaniyar Ukraine Wanda yake tsunduma…
Bauchi State Government,AHBN Collaborate to Boost Immunisation Access The Bauchi State Government has pledged to improve access to immunisation through gender inclusion, community dialogue, and broader stakeholder engagement. This commitment was made by Hajiya Zuwairah Baba, Head of the Gender Unit at the State Ministry of Health during an advocacy visit by the Africa Health Budget Network (AHBN) and its partners to the Bauchi State Ministry of Health. The visit was led by Dr Hassan Musa, Bauchi State Focal Person for AHBN, accompanied by members of the Community of Practice (CoP) and the Zero Dose Learning Hub (ZDLH). Baba assured…
MNCNH Champions Empowered to Reduce Maternal moterlity in Kano State . Maternal, Newborn, Child, and Nutrition Health (MNCNH) Champions has officially begun a critical training program in Kano State, Nigeria. aims to equip selected champions with essential advocacy and communication skills to significantly reduce maternal deaths caused by Postpartum Hemorrhage (PPH). Making it known to the media by Nafisa Murtala Ahmad Co-chair Knowledge Management Committee KanSLAM on Tuesday 8 July 2025 The training program is designed to empower MNCNH Champions to advocate for and support the Kano State Primary Health Care Management Board (SPHCMB) and the Free MNCH Drugs…
US to Send Trade Letters to 12 Nations, Deadline Delayed The White House has announced plans to send trade letters to approximately 12 countries as part of its ongoing efforts to reform international trade policies. According to White House Press Secretary Karoline Leavitt, these letters will be posted on Truth Social. I a significant development, President Trump is set to sign an executive order delaying the July 9th deadline to August 1st. This move is expected to impact trade relations between the US and other countries. The Trump administration has been vocal about its stance on tariffs, describing them…
CCSI Visits KSCHMA to Strengthen Informal Sector Health Budget and Launch Sensitization Campaign The Centre for Communication and Social Impact (CCSI) has paid a strategic courtesy visit to the Kano State Contributory Healthcare Management Agency (KSCHMA) to improve budgetary support for the informal sector and launch a targeted community sensitization campaign aimed at increasing enrollment in the state health contributory scheme. The meeting, led by Oluyemi Abodunrin, National Team Lead of CCSI, and facilitated by Atiku Muhammad Yola, CCSI State Team Lead for Kano, discussed sustainable financing mechanisms, grassroots communication strategies, and the importance of inclusivity in achieving…
