Author: pulse-admin

Kano State Governor Abba Kabir Yusuf has taken a major step towards bolstering the state’s public health sector by signing the Kano State Centre for Disease Control and Prevention Bill into law. This groundbreaking legislation represents a significant milestone in the state’s quest to enhance its capacity to prevent, detect, and respond to public health emergencies, effectively decentralizing operations to facilitate more robust epidemic preparedness at the state and local government levels. In his remarks State commissioner of health Dr Abubakar Labaran Yusif expressed his gratitude to his excellency Engr Abba Kabir Yusif for his commitment toward developing health sector…

Read More

Alkaline kotun magistrate din mai Shari a Amina Adamu Aliyu ce tayake hukunci wa mai lafin bayan tabbatar da shaidu akansa Mahaifin yarinyar adam Muhammad ya ce makocinsa ne ya haikewa yar shekaru 4 wadda daga bisani ta rasa ranta ayayin firgita datayi dashi biyo bayan barazanar dayayi mata Dayake Karin bayani Malam Adam Muhammad ya yabawa Sarkin Kano da dukanin Jami an tsaron da suka tsaya tsayin daka wajen tabbatuwar an hukunta mailafin ” Tun bayan da abin yafaru ya dinga turo mutane su su bani hakuri daga bisani mah yace Shari ake Masa “Hakika inah yabawa Yan jaridu…

Read More

Kano State’s Commissioner of Health, Dr. Abubakar Labaran Yusuf, has celebrate World Leprosy and Neglected Tropical Disease Day .The objective of the day is to urged parents to take action against tuberculosis and tropical neglected diseases in Kano state Making it known to the Media in press conference today.The commissioner encouraged parents to bring their children that  shows symptoms of these diseases to testing centers across the state. “This call to action is a crucial step in combating these diseases and promoting public health in Kano State.”he said Dr.Yusif expressed the The Kano State Government commitment particularly to the health…

Read More

The Sports Directorate of Northwest University Kano has announced the upcoming Northwest University Staff Games 2025, scheduled to take place from February 18th to 25th, 2025.The highly anticipated event aims to promote teamwork, camaraderie, and a healthy lifestyle among staff members, while fostering a spirit of friendly competition across Directorates, Departments, Faculties, Schools, and Units.The draws for the games are slated for today, February 14th, 2025, and all staff members are invited to participate in this exciting event.According to the Sports Directorate, the games will feature a range of exciting competitions, and staff members are encouraged to gather their teams…

Read More

Kano state government says it targets crashing down maternal mortality, not reduction. The state Commissioner for Health, Dr. Abubakar Labaran Yusuf dropped the hint while speaking at the Partners Coordination Forum (PCF) meeting, held in the metropolis. PCF is an idea conceived by the commissioner to bring into one umbrella all development partners working in the health sector in the state to work cohesively devoid of activity duplication. The commissioner said Kano state government is committed to transforming health sector looking at up and doing and political will of Alhaji Abba Kabir Yusuf to that effect in one and a…

Read More

A wani sabon yunƙuri na yi wa duk yaran da yan kasa da shekaru Biyar  rigakafin kamuwa da cututtukan Shan inna da kuma cututukan da   za a iya magance su a jihar Filato, gwamnatin jihar tare da haɗin gwiwar UNICEF da sauran abokan hulɗa sun gudanar da gangamin  rigakafi don isa ga duk yaran da suka cancanta musamman a wasu ƙananan hukumomi inda bayanai suka nuna cewa ba a yiwa yara  rigakafi .  rigakafin da ake ci gaba da yi wanda al ummar da yawa suka amsa kira Wanda aka dingayi a kafafan yada labarai Wanda aya saka iyaye mata…

Read More

  Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, tare da Sanata Engr. Rabiu Musa Kwankwaso da Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II, sun halarci sallar jana’izar Alhaji Haruna Ahmadu Zago, Manajan Daraktan REMASAB, wanda Allah ya  rasu a safiyar yau Alhamis. Ayayin Zaman makokin an gudanar da Sallar jana’iza  wadda babban kwamandan hukumar Hisbah ta Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya jagoranta  a fadar Sarkin Kano tare da halartar daruruwan jama’a. Jim kadan bayan kammala sallar Jana izar,Gwamna Yusuf ya raka gawar marigayin zuwa makabartar Kofar Mazugal domin binne shi. Wannan  na kunshene a  sanarwa da mai magana da yawun…

Read More

kwamishinan ma’aikatar jin kai da yaki da fatara ta jihar Kano, Adamu Aliyu Kibiya ya jajanta wa al’ummar unguwar Danladi Nasidi kan mummunar gobara da ta auku dasu a ranar talata.Honorabul Kibiya wanda ya wakilci Maigirma Gwamnan Jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya samu rakiyar Sakataren Hukumar SEMA Alhaji Isyaku Abdullahi Kubarachi da tawagarsu. Ayayin ziyarar Jajen An gudanar da tantance abin da ya yi hasara a gobarar da ta shafi gidaje hudu a Danladi Nasidi, titin Jolly Nyaami. gobarar wadda tayi sanadiyar asarar dukiya mai tarin yawa a dukkanin gidaje hudun da lamarin ya shafa, inda mutanen da…

Read More

The GAMMUN Centre for Care and Development Nigeria has launched the Kano Hypertension Advocacy Initiative (KHAI), a project aimed to provide sustainable initiative, awareness treatment and control of hypertension in Kano State. Mr. Tilare Tine, Executive Director of the GAMMUN Centre, expressing concern over the lack of attention given to hypertension in the budget compared to other diseases like HIV, malaria, and tuberculosis. He also calls on the Kano State Government to prioritize hypertension care and allocate more resources to address the rising cases of hypertension in the state . (On daily basis people are dying with hypertension disease but…

Read More

. Shugaban karamar hukumar Gwarzo, Dokta Mani Tsoho Gwarzo, ya raba Awaki guda 100 ga wadanda suka ci gajiyar shirin a wani bangare na shirin karfafawa mata gwaiwa da samun abin yi na karamar hukumar. Wannan na kunshene A cikin wata Sanarwa da Jami in yada labarai shiyar Gwarzo Auwal Musa Yola ya fitar. Dokta Mani Tsoho Gwarzo, wanda mataimakinsa Alhaji Abdulmumin Garba Lakwaya ya wakilta, ya bayyana cewa shirin na da nufin inganta kiwon dabbobi da ’yancin cin gashin kai ga mata musamman a yankunan karkara. Shugaban kwamitin CRC, Alhaji Adamu Lawan Gwarzo ya bukaci wadanda suka amfana da…

Read More