Sanatan Kano ta Kudu Suleiman Abdulrahman Kawu Sumaila ya ce Sanatan Mas’ud El-Jibrin Doguwa ne halastaccen shugaban jam’iyar NNPP mai kayan marmari a jihar Kano saboda haka Dungurawa bashi hurumin dakatar da shi ko Kabiru Alhassan Rurum ko wani mutu daga jam’iyar NNPP. “Sanata Mas’ud El-Jibrin Doguwa shine doka ta sani a matsayin shugaban jam’iyar NNPP mai kayan marmari kuma itace Jam’iya daya da doka ta sani, saboda haka wani can Dungurawa ya rika kiran kasan a matsayin shugaban jam’iyar NNPP mai Alamar littafi, zancen banza ne, bashi da hurumi, ba shine shugaba ba, saboda haka har yanzu ina jam’iyar…
Author: Editor
Ziyarar Karkashin Jagorancin Daraktan Makarantar Alhaji Nasir Na’ammani yace sun zo ofishin Shugaban Karamar Hukumar ne a Matsayinsa na Tsohon Dalibinta , Kuma Shugaban Kungiyar Iyaye da Malamai na Makarantar dan kulla kyaykyawan dangantaka a tsakanin mahukuntan Makarantar da Shugaban Karamar Hukumar. Wannan na kunshene tacikin wata sanarwa da Jami’in yada labarai Shiyyar Gwarzo Auwalu Musa Yola ya fitar. Daraktan ya godewa Shugaban Karamar Hukumar ta Gwarzo Dr Mani Tsoho Gwarzo bisa Alkawarin Samar da Injin da zai dinga tunkudo ruwa domin anfanin Daliban Makarantar, tare da yin Alkawarin Biyan kudin jarrabawa ga Daliban Makarantar, Sannan da gyaran motar hawa…
By Admin- Shugaban karamar hukumar Rano , Mal. Muhd Naziru, ya kaddamar da aikin gina titin kilomita 4 a garin Munture dake unguwar Rurum Sabon Garii, domin bunkasa ci gaban karkara. Wannan na kunshene a cikin wata sanarwa da jami in yada labarai Rabi u Kalil Kura ya fitar a yau. Aikin hanyar dai dazai lashe kudi kimanin naira miliyan 500, da nufin ingantawa da saukaka jigilar kayan amfanin gona da saukaka zirga-zirgar kayayyaki da a garin na munture. Bugu da Kari aikin zai inganta zamantakewa da tattalin arzikin yankin. Malam Naziru ya jaddada cewa ayukan cigaban Al umma sune…
In a significant move to bolster its humanitarian efforts, the Kano State Commissioner of Humanitarian Affairs and Poverty Alleviation, Honorable Adamu Aliyu Kibiya, received a courtesy visit from representatives of the Muslim Charity Organization and the Better Life for Children and Women Future Foundation.aims to support vulnerable people in the state.in his welcoming Addressed Honorable Adamu Aliyu Kibiya highlighted the Ministry’s Mandate, established by the present Administration of the Executive Governor Engineer Abba Kabir Yusuf, to support vulnerable and less privileged individuals across the State.He assured the Organizations that the Ministry has authentic data on the vulnerable, captured through community…
Kano State Governor Abba Kabir Yusuf has taken a major step towards bolstering the state’s public health sector by signing the Kano State Centre for Disease Control and Prevention Bill into law. This groundbreaking legislation represents a significant milestone in the state’s quest to enhance its capacity to prevent, detect, and respond to public health emergencies, effectively decentralizing operations to facilitate more robust epidemic preparedness at the state and local government levels. In his remarks State commissioner of health Dr Abubakar Labaran Yusif expressed his gratitude to his excellency Engr Abba Kabir Yusif for his commitment toward developing health sector…
In a landmark judgment, the Magistrate’s Court in Kano State has sentenced Idris Isah to 14 years in prison for raping a four-year-old girl. The chief judge, Justice Amina Adamu Aliyu, delivered the verdict after verifying the evidence against the perpetrator.The victim’s father, Malam Adam Muhammad, expressed his gratitude to the court and the police for ensuring justice served. He revealed that the perpetrator was his neighbor, who had been living alone after a divorce. Tragically, the young girl victim lost her life due to shock after being threatened by the rapist.Malam Adam Muhammad urged parents to be vigilant and…
In an impressive display of skill, teamwork, and sportsmanship, Northwest University, Kano’s basketball team has emerged victorious at the 1st Kanawa Tertiary Institution Basketball Championship. The championship, organized and sponsored by the DAM Foundation, brought together top tertiary institutions in Kano State. Northwest University’s basketball team rose to the challenge, demonstrating exceptional skill and teamwork, and ultimately emerging as one of the top teams in the competition. In his remarks Prof. Salisu Garba, Chairman of the Sports Advisory Committee and Deputy Vice Chancellor (Admin), who represented the Vice Chancellor of the institution,expressed their heartfelt gratitude to the DAM Foundation for…
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, tare da Sanata Engr. Rabiu Musa Kwankwaso da Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II, sun halarci sallar jana’izar Alhaji Haruna Ahmadu Zago, Manajan Daraktan REMASAB, wanda Allah ya rasu a safiyar yau Alhamis. Ayayin Zaman makokin an gudanar da Sallar jana’iza wadda babban kwamandan hukumar Hisbah ta Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya jagoranta a fadar Sarkin Kano tare da halartar daruruwan jama’a. Jim kadan bayan kammala sallar Jana izar,Gwamna Yusuf ya raka gawar marigayin zuwa makabartar Kofar Mazugal domin binne shi. Wannan na kunshene a sanarwa da mai magana da yawun…
. Shugaban karamar hukumar Gwarzo, Dokta Mani Tsoho Gwarzo, ya raba Awaki guda 100 ga wadanda suka ci gajiyar shirin a wani bangare na shirin karfafawa mata gwaiwa da samun abin yi na karamar hukumar. Wannan na kunshene A cikin wata Sanarwa da Jami in yada labarai shiyar Gwarzo Auwal Musa Yola ya fitar. Dokta Mani Tsoho Gwarzo, wanda mataimakinsa Alhaji Abdulmumin Garba Lakwaya ya wakilta, ya bayyana cewa shirin na da nufin inganta kiwon dabbobi da ’yancin cin gashin kai ga mata musamman a yankunan karkara. Shugaban kwamitin CRC, Alhaji Adamu Lawan Gwarzo ya bukaci wadanda suka amfana da…