Rashin Tsaro,Karya Darajar Naira da Kuma Dokar Hana Shigowa Da Dabobi Daga Nijer, Sun Sun haifar Da Masha Hurin Tsadar Dabobi a Nijeriya. A daidai lokacin da ya rage saura kwana 3 Babbar Sallah ta shekarar 2025 – lokacin da musulmi suke shirye-shiyen gabatar da shagulgulan bukukuwan ranar – musamman ma layya ga masu iko, lamarin na bana kamar ya zo da wani salo na ba-zata ga waɗanda suke shirin yin layyar. A Najeriya, farashin raguna a bana sun tashi a kasuwanni, lamarin da ya zo a daidai lokacin da ƴanƙasar ke kokawa kan tsadar rayuwa da hauhawar farashin…
Author: Editor
Gwamnatin Jihar Kano ta Baiwa iyalan Wanda suka Rasu ayayin dawowa daga Jihar Ogun naira Milliyan Daya kowanensu da kayan Masarufi Daga Aminu Garba Dahiru A Yau Lahadi Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Mataimakin Gwamna Comr Aminu Abdussalam Gwarzo Ya Jagoranci Tawaga Ta Musamman Zuwa Kananan Hukumomin Nasarawa Minjibir Da Gwale Domin Yin Ta’aziya Ga Yan Uwan Wadanda Suka Rasu A Hadarin Mota Daya Faru A Jiya Bayan Kammala Taron Wasanni A Jahar Ogun Inda Suka Wakilci Jahar Kano. Hadarin Wanda ya ritsa da mutane kimanin 32 yayi sanadiyar mutuwar mutane 22 da kuma Wanda suka jikanta guda 9 Dake…
REMAPSEN Rallies African Journalists to Spotlight Neglected Tropical Diseases in 2025 The African Media Network for Health and Environment Promotion (REMAPSEN) has announced plans to convene a major media forum focused on neglected tropical diseases (NTDs) in Africa. The event, scheduled for November 25–27, 2025, in Abidjan, aims to raise awareness among journalists from 35 African countries and encourage more robust media coverage of NTDs. During a press conference on May 30, 2025, in Abidjan, Mr. Bamba Youssouf, Chairman of REMAPSEN’s Board of Directors, emphasized the importance of bringing NTDs “out of their state of neglect” and making…
INFORMATION OFFICERS FORUM, KANO STATE, MOURNS TRAGIC LOSS OF STATE CONTINGENT RETURNING FROM NATIONAL SPORTS FESTIVALS. The Information Officers Forum of Kano State expresses deep shock and sorrow over the tragic accident that claimed the lives of members of the Kano State contingent returning from the National Sports Festival. Among the deceased are dedicated athletes, journalists, medical personnel, and administrators who served the state with pride and commitment. The Forum also extends its heartfelt condolences for the loss of coaches and other team members who played pivotal roles in the contingent’s participation. “We pray to Almighty Allah…
KANO STATE GOVERNOR APPOINTS EMIR OF KARAYE AS HEAD OF HAJJ DELEGATION COMMITTEE In a bid to streamline and enhance the coordination of activities for Kano State pilgrims in Saudi Arabia, the Executive Governor of Kano State, His Excellency Alhaji Abba Kabir Yusuf, has appointed His Royal Highness, the Emir of Karaye, Alhaji Dr. Muhammad Mahraz Karaye, as the Head of the 2025 Hajj Delegation Committee. The Committee will serve as the Central Coordination Body, tasked with overseeing all pilgrimage-related activities in Saudi Arabia until the conclusion of the Hajj exercise. Its primary mandate is to ensure the effective organization,…
Gobe Asabar za a ɓarje gumi a wasan ƙarshe na Gasar Zakarun Nahiyar Turai Gobe Asabar za a yi karon battar ƙarshe na gasar Zakarun Nahiyar Turai, inda za a fafata tsakanin Paris Saint Germain da kuma Inter Milan a birnin Munich, ranar 31 ga watan Mayu. Karo na farko kenan da ake haɗuwa tsakanin PSG da Inter Milan a gasar Zakarun Turai, yayin da kuma a karo na biyu kenan da za a fafata tsakanin wasu ƙungiyoyi daga Faransa da kuma Italiya a wasan ƙarshe na gasar. Wasan farko da aka taɓa bugawa tsakanin ƙungiya daga…
Mutane da ba asan adadinsu bah sun mutu sanadiyyar ambaliyar ruwa a jihar Neja da ke Kasar nan. A Najeriya, wata mummunar ambaliyar ruwa a safiyar jiya Alhamis a garin Mokwa na jihar Neja, ta yi sanadiyyar rasa rayukan mutane da dama da har yanzu ba a kammala tantance adadinsu ba.Yanzu haka ɗaruruwan mutane ne ke ci gaba da fakewa a filin Allah saboda rugujewar muhallansu. Ambaliyar ta share gidaje tare da mutanen da ke ciki da a daren ranar Laraba, wadda ta yi sanadin mutuwar gomman mutane a yankunan da ke karamar hukumar Mokwa a jihar Nejar Najeriya.…
Menstruation is not a disease, support menstruating girls – UNICEF The United Nations Children’s Fund, UNICEF, has urged girls, parents and the public to see menstruation as a normal biological process for girls which should be embraced with dignity, and nothing to be ashamed of. Speaking at a sensitization session organized by UNICEF at the Government Girls’ Secondary School Lambu in Tofa LGA of Kano state Wednesday to commemorate the 2025 Menstrual Hygiene Day, Stella Okafor-Terver, WASH Officer at UNICEF Kano Field Office, urged that the students’ attitude to the onset of menstruation in their lives should be one…
YOSPIS Celebrates Children’s Day with Kano’s Street-Connected Children The Youth Society for the Prevention of Infectious Diseases and Social Vices (YOSPIS) marked this year’s Children’s Day In a heartwarming display of compassion and commitment with a special celebration for street-connected children in Kano. The event with over 300 streetconnected children camped by the Kano State Government, the event offer them a rare day of joy, learning, and inclusion. The celebration featured games, storytelling, a talent showcase, interactive health sessions, Speaking at the event, YOSPIS Executive Director, Zainab Nasir Ahmad emphasized the importance of recognizing and uplifting street-connected children, who are…
Kano Govt, FCDO Lafiya Organize Workshop on Health Adaptation Plan Development In a decisive move to strengthen public health systems and respond to the findings from the climate and heath vulnerability assessment, the Kano State Ministry of Health has organized a comprehensive workshop aimed at developing a Kano Health State Adaptation Plan (H-SAP). Supported by the UK Government’s Foreign Commonwealth and Development Office (FCDO) Lafiya Programme,, the primary goal of the workshop is to develop a cohesive and actionable plan that integrates climate resilience into health policies and practices, as in line with the State Government’s commitment to enhancing climate…