Despite Nigeria Received a new shipment of leprosy drugs, Kano State is yet to benefit, leaving thousands of patients in danger of irreversible nerve damage and deformities. The World Health Organization (WHO) announced that the drugs will arrived in Nigeria on March 9, after a year-long delay caused by new regulations and testing policies . The country, which reports more than 2,000 new cases a year ran out of supplies partly because drugs were held up after new regulations were introduced. According to Dr,Sulaiman Musa Kofa, Kano State TB and leprosy Control programme officer said,the State, which reports a significant…
Author: Editor
In a commendable demonstration of support for the media community during the holy month of Ramadan, Kano State Governor Alhaji Abba Kabir Yusuf has distributed over 450 bags of 25kg rice to various journalist associations within the state. This initiative underscores the governor’s recognition of the pivotal role that journalists play in societal development and his commitment to their welfare during this significant period. The event took place on Saturday at the Kano Press Centre under the leadership of the governor’s spokesperson, Sunusi Bature Dawakin Tofa, and the Kano Commissioner of Information, Comrade Abdullahi Wayya. The beneficiaries of this benevolent…
Gwamnatin jihar Kwara ta kuduri aniyar yiwa duk wani mazaunin jihar rijista tare da basu lambobi da katin shaida na jami’an tsaro na jihar (SSID). Mukaddashin Janar na Hukumar Rijistar Mazauna Jihar Kwara (KWSRRA), Tajudeen Jimoh ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da wakilinmu a Ilorin, babban birnin jihar. Jimoh ya ce gwamnan jihar, Karkashin AbdulRahman AbdulRazaq ya umarci hukumar KWSRRA da ta tabbatar da cewa an yi wa daukacin mazauna jihar rajista tare da ba su katin shaida na musamman.“Gwamnatin jihar ta bayyana cewa ayyukanta na tseratar da rayuka da dukiyoyi da ci gaban tattalin arziki…
The TIMES HAUSA.blog.com Da yake Jawabi ya yin Bikin rantsuwar da ya gudana a Ofishinsa, Shugaban Karamar Hukumar Gwarzo Dakta Mani Tsoho Gwarzo ya bukaci Sabbin Shugabannin Majalisar Matasan reshen Karamar Hukumar da su hade Kai wajen ganin sun yi shugabanci abin misali tare da sanya bukatar Matasa a Kan gaba . Dakta Mani Tsoho ya baiyana Fatansa ga Sabon Shugaban Majalisar Matasan inda yace tsohon Dan Gwagwarmaya ne , Kuma tsohon Shugaban Kungiyar Dalibai. Da yake Jawabi tun da farko Shugaban Kwamitin Zaben, Kuma Shugaban Sashen walwala da Jin dadin Al-uma na Yankin Alhaji Abubakar Ashiru ya baiyana cewa…
The Secretary to the Kano State Government, Umar Ibrahim, received the donation on behalf of Governor Abba Kabir Yusuf at the government house. He noted that the donation aligns with the state government’s plans to support the people of Kano State through its Ramadan feeding programs.Ibrahim also appealed to the Saudi Kingdom for intervention in the state’s psychiatric hospital. He lauded the support of the Saudi Kingdom and King Salman Humanitarian Aid and Relief Centre.In his remarks Kano State Commissioner for Humanitarian Affairs, Adamu Aliyu Kibiya, has commended Saudi Arabia for its generous donation of 1,250 cartons of dates to…
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusif, ya dakatar da mai rikon mukamin shugaban ma’aikata kuma babban sakatare Salisu Mustapha, bisa zargin sa da yanke albashin ma’aikatan da kuma hana wasu albashin su.Kakakin Gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya aikowa jaridar The TIMES HAUSA a yau Jumu’a, inda ya tabbatar da cewa an kuma umarci Salisu Mustapha da ya ajiye mukaminsa na babban Sakataren dake ƙarƙashin ofishin shugaban ma’aikata, don ba da damar gudanar da cikakken bincike ba tare da tangarda ba.Domin tabbatar da ci-gaba da gudanar da harkokin mulki,…
The Kano State Commissioner of Humanitarian Affairs and Poverty Alleviation, Adamu Aliyu Kibiya, received a courtesy call from the Joint National Association for Persons with Disabilities, led by State Chairman Engr Musa M Shaga and the Emirs of representatives of other Associations of disabled people.During the visit, Engr Shaga congratulated Honourable Kibiya on his appointment by the Executive Governor of Kano State, Engr Abba Kabir Yusuf, to lead the Humanitarian Ministry. He praised Honourable Kibiya’s competence and ability to lead the Ministry.Engr Shaga also appealed to Honourable Kibiya to support the Association and requested that the Executive Governor His Excellency…
Sanatan Kano ta Kudu Suleiman Abdulrahman Kawu Sumaila ya ce Sanatan Mas’ud El-Jibrin Doguwa ne halastaccen shugaban jam’iyar NNPP mai kayan marmari a jihar Kano saboda haka Dungurawa bashi hurumin dakatar da shi ko Kabiru Alhassan Rurum ko wani mutu daga jam’iyar NNPP. “Sanata Mas’ud El-Jibrin Doguwa shine doka ta sani a matsayin shugaban jam’iyar NNPP mai kayan marmari kuma itace Jam’iya daya da doka ta sani, saboda haka wani can Dungurawa ya rika kiran kasan a matsayin shugaban jam’iyar NNPP mai Alamar littafi, zancen banza ne, bashi da hurumi, ba shine shugaba ba, saboda haka har yanzu ina jam’iyar…
Ziyarar Karkashin Jagorancin Daraktan Makarantar Alhaji Nasir Na’ammani yace sun zo ofishin Shugaban Karamar Hukumar ne a Matsayinsa na Tsohon Dalibinta , Kuma Shugaban Kungiyar Iyaye da Malamai na Makarantar dan kulla kyaykyawan dangantaka a tsakanin mahukuntan Makarantar da Shugaban Karamar Hukumar. Wannan na kunshene tacikin wata sanarwa da Jami’in yada labarai Shiyyar Gwarzo Auwalu Musa Yola ya fitar. Daraktan ya godewa Shugaban Karamar Hukumar ta Gwarzo Dr Mani Tsoho Gwarzo bisa Alkawarin Samar da Injin da zai dinga tunkudo ruwa domin anfanin Daliban Makarantar, tare da yin Alkawarin Biyan kudin jarrabawa ga Daliban Makarantar, Sannan da gyaran motar hawa…
By Admin- Shugaban karamar hukumar Rano , Mal. Muhd Naziru, ya kaddamar da aikin gina titin kilomita 4 a garin Munture dake unguwar Rurum Sabon Garii, domin bunkasa ci gaban karkara. Wannan na kunshene a cikin wata sanarwa da jami in yada labarai Rabi u Kalil Kura ya fitar a yau. Aikin hanyar dai dazai lashe kudi kimanin naira miliyan 500, da nufin ingantawa da saukaka jigilar kayan amfanin gona da saukaka zirga-zirgar kayayyaki da a garin na munture. Bugu da Kari aikin zai inganta zamantakewa da tattalin arzikin yankin. Malam Naziru ya jaddada cewa ayukan cigaban Al umma sune…